En cette Journée de la Concorde nationale, Wangari TV rend hommage à l’esprit d’…
En cette Journée de la Concorde nationale, Wangari TV rend hommage à l’esprit d’unité qui rassemble les Nigériens de chaque bord, du Nord au Sud, de l’Est à l’Ouest.
Aujourd’hui, plus que jamais, notre force réside dans notre capacité à marcher côte à côte, à écouter nos différences et à tisser ensemble le fil précieux de la paix et de la solidarité.
Bonne journée de la Concorde, puisse la flamme de la paix, du succès, du progrès et de la gloire règne à jamais sur cette belle nation 🇳🇪✊🏻
——
A cikin wannan Ranar Hadin Kan Ƙasa, Wangari TV na karrama ruhin haɗin kai da ke haɗa ’yan Nijar daga Arewa zuwa Kudu, daga Gabas zuwa Yamma.
Yau fiye da ko yaushe, ƙarfina na a cikin ikonmu na tafiya tare, sauraron juna duk da bambance-bambance, da kuma ɗinke igiyar zaman lafiya da haɗin kai a tsakaninmu.
Barka da Ranar Hadin Kan Ƙasa.
Allah ya ci gaba da raya wutar zaman lafiya, nasara, cigaba da ɗaukaka a wannan ƙasa tamu mai albarka.
🇳🇪✊🏻
#WangariTv
Source